Quran with Hausa translation - Surah sad ayat 44 - صٓ - Page - Juz 23
﴿وَخُذۡ بِيَدِكَ ضِغۡثٗا فَٱضۡرِب بِّهِۦ وَلَا تَحۡنَثۡۗ إِنَّا وَجَدۡنَٰهُ صَابِرٗاۚ نِّعۡمَ ٱلۡعَبۡدُ إِنَّهُۥٓ أَوَّابٞ ﴾
[صٓ: 44]
﴿وخذ بيدك ضغثا فاضرب به ولا تحنث إنا وجدناه صابرا نعم العبد﴾ [صٓ: 44]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ka riƙi wata ƙulla da hannunka, ka yi duka da ita kuma kada ka karya rantsuwarka. Lalle Mu, Mun same shi mai haƙuri. Madalla da bawa, shi Lalle shi mai mayar da al'amari ga Allah ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ka riƙi wata ƙulla da hannunka, ka yi duka da ita kuma kada ka karya rantsuwarka. Lalle Mu, Mun same shi mai haƙuri. Madalla da bawa, shi Lalle shi mai mayar da al'amari ga Allah ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ka riƙi wata ƙulla da hannunka, ka yi dũka da ita kuma kada ka karya rantsuwarka. Lalle Mũ, Mun sãme shi mai haƙuri. Madalla da bãwa, shĩ Lalle shĩ mai mayar da al'amari ga Allah ne |