Quran with Hausa translation - Surah sad ayat 45 - صٓ - Page - Juz 23
﴿وَٱذۡكُرۡ عِبَٰدَنَآ إِبۡرَٰهِيمَ وَإِسۡحَٰقَ وَيَعۡقُوبَ أُوْلِي ٱلۡأَيۡدِي وَٱلۡأَبۡصَٰرِ ﴾
[صٓ: 45]
﴿واذكر عبادنا إبراهيم وإسحاق ويعقوب أولي الأيدي والأبصار﴾ [صٓ: 45]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ka ambaci bayin Mu: Ibrahim da ls'haƙa da Ya'aƙuba, ma'abuta ƙarfin (ɗaukar umurnin Mu) da basira |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ka ambaci bayinMu: Ibrahim da ls'haƙa da Ya'aƙuba, ma'abuta ƙarfin (ɗaukar umurninMu) da basira |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ka ambaci bãyinMu: Ibrahĩm da ls'hãƙa da Ya'aƙũba, ma'abũta ƙarfin (ɗaukar umurninMu) da basĩra |