Quran with Hausa translation - Surah sad ayat 69 - صٓ - Page - Juz 23
﴿مَا كَانَ لِيَ مِنۡ عِلۡمِۭ بِٱلۡمَلَإِ ٱلۡأَعۡلَىٰٓ إِذۡ يَخۡتَصِمُونَ ﴾
[صٓ: 69]
﴿ما كان لي من علم بالملإ الأعلى إذ يختصمون﴾ [صٓ: 69]
Abubakar Mahmood Jummi Wani ilmi bai kasance a gare ni ba game da jama'a (mala'iku) mafi ɗaukaka a lokacin da suke yin husuma |
Abubakar Mahmoud Gumi Wani ilmi bai kasance a gare ni ba game da jama'a (mala'iku) mafi ɗaukaka a lokacin da suke yin husuma |
Abubakar Mahmoud Gumi Wani ilmi bai kasance a gare ni ba game da jama'a (malã'iku) mafi ɗaukaka a lõkacin da suke yin husũma |