Quran with Hausa translation - Surah sad ayat 75 - صٓ - Page - Juz 23
﴿قَالَ يَٰٓإِبۡلِيسُ مَا مَنَعَكَ أَن تَسۡجُدَ لِمَا خَلَقۡتُ بِيَدَيَّۖ أَسۡتَكۡبَرۡتَ أَمۡ كُنتَ مِنَ ٱلۡعَالِينَ ﴾
[صٓ: 75]
﴿قال ياإبليس ما منعك أن تسجد لما خلقت بيدي أستكبرت أم كنت﴾ [صٓ: 75]
Abubakar Mahmood Jummi (Allah) Ya ce, "Ya Ibilis! Me ya hana ka, ka yi sujada ga abin da Na halitta da HannayeNa biyu? Shin, ka yi girman kai ne, ko kuwa ka kasance daga maɗaukaka ne |
Abubakar Mahmoud Gumi (Allah) Ya ce, "Ya Ibilis! Me ya hana ka, ka yi sujada ga abin da Na halitta da HannayeNa biyu? Shin, ka yi girman kai ne, ko kuwa ka kasance daga maɗaukaka ne |
Abubakar Mahmoud Gumi (Allah) Ya ce, "Yã Ibilis! Mẽ ya hana ka, ka yi sujada ga abin da Nã halitta da HannayeNa biyu? Shin, kã yi girman kai ne, kõ kuwa kã kasance daga maɗaukaka ne |