Quran with Hausa translation - Surah sad ayat 86 - صٓ - Page - Juz 23
﴿قُلۡ مَآ أَسۡـَٔلُكُمۡ عَلَيۡهِ مِنۡ أَجۡرٖ وَمَآ أَنَا۠ مِنَ ٱلۡمُتَكَلِّفِينَ ﴾
[صٓ: 86]
﴿قل ما أسألكم عليه من أجر وما أنا من المتكلفين﴾ [صٓ: 86]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Ba ni tambayar ku wata ijara, a kansa kuma ba ni daga masu ƙaƙalen faɗarsa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Ba ni tambayar ku wata ijara, a kansa kuma ba ni daga masu ƙaƙalen faɗarsa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Bã ni tambayar ku wata ijãra, a kansa kuma bã ni daga mãsu ƙãƙalen faɗarsa |