Quran with Hausa translation - Surah Az-Zumar ayat 11 - الزُّمَر - Page - Juz 23
﴿قُلۡ إِنِّيٓ أُمِرۡتُ أَنۡ أَعۡبُدَ ٱللَّهَ مُخۡلِصٗا لَّهُ ٱلدِّينَ ﴾
[الزُّمَر: 11]
﴿قل إني أمرت أن أعبد الله مخلصا له الدين﴾ [الزُّمَر: 11]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Lalle ni, an umurce ni da in bauta wa Allah, ina tsarkake addini a gare Shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Lalle ni, an umurce ni da in bauta wa Allah, ina tsarkake addini a gare Shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Lalle nĩ, an umurce ni da in bauta wa Allah, inã tsarkake addini a gare Shi |