Quran with Hausa translation - Surah Az-Zumar ayat 10 - الزُّمَر - Page - Juz 23
﴿قُلۡ يَٰعِبَادِ ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ ٱتَّقُواْ رَبَّكُمۡۚ لِلَّذِينَ أَحۡسَنُواْ فِي هَٰذِهِ ٱلدُّنۡيَا حَسَنَةٞۗ وَأَرۡضُ ٱللَّهِ وَٰسِعَةٌۗ إِنَّمَا يُوَفَّى ٱلصَّٰبِرُونَ أَجۡرَهُم بِغَيۡرِ حِسَابٖ ﴾
[الزُّمَر: 10]
﴿قل ياعباد الذين آمنوا اتقوا ربكم للذين أحسنوا في هذه الدنيا حسنة﴾ [الزُّمَر: 10]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: (Allah Ya ce): "Ya bayi Na waɗanda suka yi imani! Ku bi Ubangijinku da taƙawa. Waɗanda suka kyautata a cikin wannan duniya suna da sakamako mai kyau, kuma ƙasar Allah mai faɗi *ce. Masu haƙuri kawai ake cika wa ijararsu, ba da wani lissafi ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: (Allah Ya ce): "Ya bayiNa waɗanda suka yi imani! Ku bi Ubangijinku da taƙawa. Waɗanda suka kyautata a cikin wannan duniya suna da sakamako mai kyau, kuma ƙasar Allah mai faɗi ce. Masu haƙuri kawai ake cika wa ijararsu, ba da wani lissafi ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: (Allah Ya ce): "Yã bãyĩNa waɗanda suka yi ĩmãni! Ku bi Ubangijinku da taƙawa. Waɗanda suka kyautata a cikin wannan dũniya sunã da sakamako mai kyau, kuma ƙasar Allah mai fãɗi ce. Mãsu haƙuri kawai ake cika wa ijãrarsu, bã da wani lissãfi ba |