Quran with Hausa translation - Surah Az-Zumar ayat 28 - الزُّمَر - Page - Juz 23
﴿قُرۡءَانًا عَرَبِيًّا غَيۡرَ ذِي عِوَجٖ لَّعَلَّهُمۡ يَتَّقُونَ ﴾
[الزُّمَر: 28]
﴿قرآنا عربيا غير ذي عوج لعلهم يتقون﴾ [الزُّمَر: 28]
Abubakar Mahmood Jummi Abin karantawa ne na Larabci, ba mai wata karkata ba, ɗammaninsu, su yi taƙawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Abin karantawa ne na Larabci, ba mai wata karkata ba, ɗammaninsu, su yi taƙawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Abin karantãwa ne na Lãrabci, ba mai wata karkata ba, ɗammãninsu, su yi taƙawa |