Quran with Hausa translation - Surah Az-Zumar ayat 45 - الزُّمَر - Page - Juz 24
﴿وَإِذَا ذُكِرَ ٱللَّهُ وَحۡدَهُ ٱشۡمَأَزَّتۡ قُلُوبُ ٱلَّذِينَ لَا يُؤۡمِنُونَ بِٱلۡأٓخِرَةِۖ وَإِذَا ذُكِرَ ٱلَّذِينَ مِن دُونِهِۦٓ إِذَا هُمۡ يَسۡتَبۡشِرُونَ ﴾
[الزُّمَر: 45]
﴿وإذا ذكر الله وحده اشمأزت قلوب الذين لا يؤمنون بالآخرة وإذا ذكر﴾ [الزُّمَر: 45]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan aka ambaci Allah Shi kaɗai zukatan waɗanda ba su yi imani ba da Lahira, su yi ƙiyama, kuma idan an ambaci waɗanda suke kiran, wasun Sa, sai gasu suna yin busharar farin ciki |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan aka ambaci Allah Shi kaɗai zukatan waɗanda ba su yi imani ba da Lahira, su yi ƙiyama, kuma idan an ambaci waɗanda suke kiran, wasunSa, sai gasu suna yin busharar farin ciki |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan aka ambaci Allah Shi kaɗai zukãtan waɗanda ba su yi ĩmãni ba da Lãhira, su yi ƙiyãma, kuma idan an ambaci waɗanda suke kiran, wasunSa, sai gãsu sunã yin bushãrar farin ciki |