Quran with Hausa translation - Surah Az-Zumar ayat 46 - الزُّمَر - Page - Juz 24
﴿قُلِ ٱللَّهُمَّ فَاطِرَ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِ عَٰلِمَ ٱلۡغَيۡبِ وَٱلشَّهَٰدَةِ أَنتَ تَحۡكُمُ بَيۡنَ عِبَادِكَ فِي مَا كَانُواْ فِيهِ يَخۡتَلِفُونَ ﴾
[الزُّمَر: 46]
﴿قل اللهم فاطر السموات والأرض عالم الغيب والشهادة أنت تحكم بين عبادك﴾ [الزُّمَر: 46]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Ya Allah, Mai ƙaga halittar sammai da ƙasa, Masanin gaibi da bayyane! Kai ne ke yin hukunci a tsakanin bayinKa a cikin abin da suka kasance suna saɓa wa juna a cikinsa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Ya Allah, Mai ƙaga halittar sammai da ƙasa, Masanin gaibi da bayyane! Kai ne ke yin hukunci a tsakanin bayinKa a cikin abin da suka kasance suna saɓa wa juna a cikinsa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Ya Allah, Mai ƙãga halittar sammai da ƙasã, Masanin gaibi da bayyane! Kai ne ke yin hukunci a tsakãnin bãyinKa a cikin abin da suka kasance sunã sãɓa wa jũna a cikinsa |