Quran with Hausa translation - Surah Az-Zumar ayat 47 - الزُّمَر - Page - Juz 24
﴿وَلَوۡ أَنَّ لِلَّذِينَ ظَلَمُواْ مَا فِي ٱلۡأَرۡضِ جَمِيعٗا وَمِثۡلَهُۥ مَعَهُۥ لَٱفۡتَدَوۡاْ بِهِۦ مِن سُوٓءِ ٱلۡعَذَابِ يَوۡمَ ٱلۡقِيَٰمَةِۚ وَبَدَا لَهُم مِّنَ ٱللَّهِ مَا لَمۡ يَكُونُواْ يَحۡتَسِبُونَ ﴾
[الزُّمَر: 47]
﴿ولو أن للذين ظلموا ما في الأرض جميعا ومثله معه لافتدوا به﴾ [الزُّمَر: 47]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma da waɗanda suka yi zalunci suna da abin da ke cikin ƙasa gaba ɗaya, da misalinsa a tare da shi lalle da sun yi fansa da shi daga mummunar azaba, a Ranar ¡iyama. Kuma abin da ba su kasance suna zato ba, daga Allah, ya bayyana a gare su |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da waɗanda suka yi zalunci suna da abin da ke cikin ƙasa gaba ɗaya, da misalinsa a tare da shi lalle da sun yi fansa da shi daga mummunar azaba, a Ranar ¡iyama. Kuma abin da ba su kasance suna zato ba, daga Allah, ya bayyana a gare su |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma dã waɗanda suka yi zãlunci sunã da abin da ke cikin ƙasã gaba ɗaya, da misãlinsa a tãre da shi lalle dã sun yi fansa da shi daga mummunar azãba, a Rãnar ¡iyãma. Kuma abin da ba su kasance sunã zato ba, daga Allah, ya bayyana a gare su |