Quran with Hausa translation - Surah Az-Zumar ayat 49 - الزُّمَر - Page - Juz 24
﴿فَإِذَا مَسَّ ٱلۡإِنسَٰنَ ضُرّٞ دَعَانَا ثُمَّ إِذَا خَوَّلۡنَٰهُ نِعۡمَةٗ مِّنَّا قَالَ إِنَّمَآ أُوتِيتُهُۥ عَلَىٰ عِلۡمِۭۚ بَلۡ هِيَ فِتۡنَةٞ وَلَٰكِنَّ أَكۡثَرَهُمۡ لَا يَعۡلَمُونَ ﴾
[الزُّمَر: 49]
﴿فإذا مس الإنسان ضر دعانا ثم إذا خولناه نعمة منا قال إنما﴾ [الزُّمَر: 49]
Abubakar Mahmood Jummi To, idan wata cuta ta shafi mutum, sai ya kiraye Mu, sa'an nan idan Muka canza masa ita, ya sami ni'ima daga gare Mu, sai ya ce: "An ba ni ita ne a kan wani ilmi nawa kawai." A'a ita wannan (magana) fitina ce, kuma amma mafi yawansu ba su sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi To, idan wata cuta ta shafi mutum, sai ya kiraye Mu, sa'an nan idan Muka canza masa ita, ya sami ni'ima daga gare Mu, sai ya ce: "An ba ni ita ne a kan wani ilmi nawa kawai." A'a ita wannan (magana) fitina ce, kuma amma mafi yawansu ba su sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi To, idan wata cũta ta shãfi mutum, sai ya kirãye Mu, sa'an nan idan Muka canza masa ita, ya sãmi ni'ima daga gare Mu, sai ya ce: "An bã ni ita ne a kan wani ilmi nãwa kawai." Ã'a ita wannan (magana) fitina ce, kuma amma mafi yawansu ba su sani ba |