×

Sai (sakamakon) mũnãnan abin da suka aikata ya same su. Kuma waɗanda 39:51 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Az-Zumar ⮕ (39:51) ayat 51 in Hausa

39:51 Surah Az-Zumar ayat 51 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Az-Zumar ayat 51 - الزُّمَر - Page - Juz 24

﴿فَأَصَابَهُمۡ سَيِّـَٔاتُ مَا كَسَبُواْۚ وَٱلَّذِينَ ظَلَمُواْ مِنۡ هَٰٓؤُلَآءِ سَيُصِيبُهُمۡ سَيِّـَٔاتُ مَا كَسَبُواْ وَمَا هُم بِمُعۡجِزِينَ ﴾
[الزُّمَر: 51]

Sai (sakamakon) mũnãnan abin da suka aikata ya same su. Kuma waɗanda suka yi zãlunci daga waɗannan, (sakamakon) munãnan abin da suka aikata zai sãme su, kuma ba su zama mabuwãya ba

❮ Previous Next ❯

ترجمة: فأصابهم سيئات ما كسبوا والذين ظلموا من هؤلاء سيصيبهم سيئات ما كسبوا, باللغة الهوسا

﴿فأصابهم سيئات ما كسبوا والذين ظلموا من هؤلاء سيصيبهم سيئات ما كسبوا﴾ [الزُّمَر: 51]

Abubakar Mahmood Jummi
Sai (sakamakon) munanan abin da suka aikata ya same su. Kuma waɗanda suka yi zalunci daga waɗannan, (sakamakon) munanan abin da suka aikata zai same su, kuma ba su zama mabuwaya ba
Abubakar Mahmoud Gumi
Sai (sakamakon) munanan abin da suka aikata ya same su. Kuma waɗanda suka yi zalunci daga waɗannan, (sakamakon) munanan abin da suka aikata zai same su, kuma ba su zama mabuwaya ba
Abubakar Mahmoud Gumi
Sai (sakamakon) mũnãnan abin da suka aikata ya same su. Kuma waɗanda suka yi zãlunci daga waɗannan, (sakamakon) munãnan abin da suka aikata zai sãme su, kuma ba su zama mabuwãya ba
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek