Quran with Hausa translation - Surah Az-Zumar ayat 52 - الزُّمَر - Page - Juz 24
﴿أَوَلَمۡ يَعۡلَمُوٓاْ أَنَّ ٱللَّهَ يَبۡسُطُ ٱلرِّزۡقَ لِمَن يَشَآءُ وَيَقۡدِرُۚ إِنَّ فِي ذَٰلِكَ لَأٓيَٰتٖ لِّقَوۡمٖ يُؤۡمِنُونَ ﴾
[الزُّمَر: 52]
﴿أو لم يعلموا أن الله يبسط الرزق لمن يشاء ويقدر إن في﴾ [الزُّمَر: 52]
Abubakar Mahmood Jummi Ashe kuma ba su sani ba cewa Allah, na shimfiɗa arziƙi ga wanda Yake so, kuma Yana ƙuƙuntawa? Lalle a cikin wancan akwai ayoyi ga mutane waɗanda ke yin imani |
Abubakar Mahmoud Gumi Ashe kuma ba su sani ba cewa Allah, na shimfiɗa arziƙi ga wanda Yake so, kuma Yana ƙuƙuntawa? Lalle a cikin wancan akwai ayoyi ga mutane waɗanda ke yin imani |
Abubakar Mahmoud Gumi Ashe kuma ba su sani ba cẽwa Allah, na shimfiɗa arziƙi ga wanda Yake so, kuma Yanã ƙuƙuntawa? Lalle a cikin wancan akwai ãyõyi ga mutãne waɗanda ke yin ĩmãni |