Quran with Hausa translation - Surah Az-Zumar ayat 69 - الزُّمَر - Page - Juz 24
﴿وَأَشۡرَقَتِ ٱلۡأَرۡضُ بِنُورِ رَبِّهَا وَوُضِعَ ٱلۡكِتَٰبُ وَجِاْيٓءَ بِٱلنَّبِيِّـۧنَ وَٱلشُّهَدَآءِ وَقُضِيَ بَيۡنَهُم بِٱلۡحَقِّ وَهُمۡ لَا يُظۡلَمُونَ ﴾
[الزُّمَر: 69]
﴿وأشرقت الأرض بنور ربها ووضع الكتاب وجيء بالنبيين والشهداء وقضي بينهم بالحق﴾ [الزُّمَر: 69]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ƙasa ta yi haske da hasken Ubangijinta, kuma aka aza littafi, kuma aka zo da Annabawa da masu shaida, kuma aka yi hukunci a tsakaninsu, da gaskiya, alhali kuwa, su, ba za a zalunce su ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ƙasa ta yi haske da hasken Ubangijinta, kuma aka aza littafi, kuma aka zo da Annabawa da masu shaida, kuma aka yi hukunci a tsakaninsu, da gaskiya, alhali kuwa, su, ba za a zalunce su ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ƙasã ta yi haske da hasken Ubangijinta, kuma aka aza littãfi, kuma aka zo da Annabãwa da mãsu shaida, kuma aka yi hukunci a tsakãninsu, da gaskiya, alhãli kuwa, sũ, bã zã a zãlunce su ba |