Quran with Hausa translation - Surah Az-Zumar ayat 70 - الزُّمَر - Page - Juz 24
﴿وَوُفِّيَتۡ كُلُّ نَفۡسٖ مَّا عَمِلَتۡ وَهُوَ أَعۡلَمُ بِمَا يَفۡعَلُونَ ﴾
[الزُّمَر: 70]
﴿ووفيت كل نفس ما عملت وهو أعلم بما يفعلون﴾ [الزُّمَر: 70]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma aka cika wa kowane rai abin da ya aikata. Kuma (Allah) Shi ne Mafi sani game da abin da suke aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma aka cika wa kowane rai abin da ya aikata. Kuma (Allah) Shi ne Mafi sani game da abin da suke aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma aka cika wa kõwane rai abin da ya aikata. Kuma (Allah) Shĩ ne Mafi sani game da abin da suke aikatãwa |