Quran with Hausa translation - Surah Az-Zumar ayat 68 - الزُّمَر - Page - Juz 24
﴿وَنُفِخَ فِي ٱلصُّورِ فَصَعِقَ مَن فِي ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَمَن فِي ٱلۡأَرۡضِ إِلَّا مَن شَآءَ ٱللَّهُۖ ثُمَّ نُفِخَ فِيهِ أُخۡرَىٰ فَإِذَا هُمۡ قِيَامٞ يَنظُرُونَ ﴾
[الزُّمَر: 68]
﴿ونفخ في الصور فصعق من في السموات ومن في الأرض إلا من﴾ [الزُّمَر: 68]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma aka busa a cikin ƙaho, sai waɗanda ke a cikin sammai da ƙasa suka suma sai wanda Allah Ya so (rashin sumansa) sa'an nan aka hura a cikinsa, wata hurawa, sai ga su tsaitsaye, suna kallo |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma aka busa a cikin ƙaho, sai waɗanda ke a cikin sammai da ƙasa suka suma sai wanda Allah Ya so (rashin sumansa) sa'an nan aka hura a cikinsa, wata hurawa, sai ga su tsaitsaye, suna kallo |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma aka busa a cikin ƙaho, sai waɗanda ke a cikin sammai da ƙasã suka sũma sai wanda Allah Ya so (rashin sumansa) sa'an nan aka hũra a cikinsa, wata hũrãwa, sai gã su tsaitsaye, sunã kallo |