Quran with Hausa translation - Surah Az-Zumar ayat 72 - الزُّمَر - Page - Juz 24
﴿قِيلَ ٱدۡخُلُوٓاْ أَبۡوَٰبَ جَهَنَّمَ خَٰلِدِينَ فِيهَاۖ فَبِئۡسَ مَثۡوَى ٱلۡمُتَكَبِّرِينَ ﴾ 
[الزُّمَر: 72]
﴿قيل ادخلوا أبواب جهنم خالدين فيها فبئس مثوى المتكبرين﴾ [الزُّمَر: 72]
| Abubakar Mahmood Jummi Aka ce, "Ku shiga ƙofofin Jahannama, kauna madawwama a cikinta. Sa'an nan mazaunin makangara ya munana  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Aka ce, "Ku shiga ƙofofin Jahannama, kauna madawwama a cikinta. Sa'an nan mazaunin makangara ya munana  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Aka ce, "Ku shiga ƙõfõfin Jahannama, kaunã madawwama a cikinta. Sa'an nan mazaunin makangara yã munana  |