×

Kuma suka ce: "Gõdiya ta tabbata ga Allah Wanda Ya yi mana 39:74 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Az-Zumar ⮕ (39:74) ayat 74 in Hausa

39:74 Surah Az-Zumar ayat 74 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Az-Zumar ayat 74 - الزُّمَر - Page - Juz 24

﴿وَقَالُواْ ٱلۡحَمۡدُ لِلَّهِ ٱلَّذِي صَدَقَنَا وَعۡدَهُۥ وَأَوۡرَثَنَا ٱلۡأَرۡضَ نَتَبَوَّأُ مِنَ ٱلۡجَنَّةِ حَيۡثُ نَشَآءُۖ فَنِعۡمَ أَجۡرُ ٱلۡعَٰمِلِينَ ﴾
[الزُّمَر: 74]

Kuma suka ce: "Gõdiya ta tabbata ga Allah Wanda Ya yi mana gaskiya ga wa'adinSa, kuma Ya gãdar da mu ƙasã, munã zama a cikin Aljanna a inda muke so." To, madalla da ijãrar ma'aikata

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وقالوا الحمد لله الذي صدقنا وعده وأورثنا الأرض نتبوأ من الجنة حيث, باللغة الهوسا

﴿وقالوا الحمد لله الذي صدقنا وعده وأورثنا الأرض نتبوأ من الجنة حيث﴾ [الزُّمَر: 74]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma suka ce: "Godiya ta tabbata ga Allah Wanda Ya yi mana gaskiya ga wa'adinSa, kuma Ya gadar da mu ƙasa, muna zama a cikin Aljanna a inda muke so." To, madalla da ijarar ma'aikata
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma suka ce: "Godiya ta tabbata ga Allah Wanda Ya yi mana gaskiya ga wa'adinSa, kuma Ya gadar da mu ƙasa, muna zama a cikin Aljanna a inda muke so." To, madalla da ijarar ma'aikata
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma suka ce: "Gõdiya ta tabbata ga Allah Wanda Ya yi mana gaskiya ga wa'adinSa, kuma Ya gãdar da mu ƙasã, munã zama a cikin Aljanna a inda muke so." To, madalla da ijãrar ma'aikata
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek