Quran with Hausa translation - Surah Az-Zumar ayat 75 - الزُّمَر - Page - Juz 24
﴿وَتَرَى ٱلۡمَلَٰٓئِكَةَ حَآفِّينَ مِنۡ حَوۡلِ ٱلۡعَرۡشِ يُسَبِّحُونَ بِحَمۡدِ رَبِّهِمۡۚ وَقُضِيَ بَيۡنَهُم بِٱلۡحَقِّۚ وَقِيلَ ٱلۡحَمۡدُ لِلَّهِ رَبِّ ٱلۡعَٰلَمِينَ ﴾
[الزُّمَر: 75]
﴿وترى الملائكة حافين من حول العرش يسبحون بحمد ربهم وقضي بينهم بالحق﴾ [الزُّمَر: 75]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma kana ganin mala'iku suna masu tsayawa da haƙƙoƙin da aka ɗora musu daga kewayen Al'arshi, suna tasbihi game da gode wa Ubangijinsu. Kuma aka yi hukunci a tsakaninsu da gaskiya. Kuma aka ce, "Godiya ta tabbata ga Allah, Ubangijin halittu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kana ganin mala'iku suna masu tsayawa da haƙƙoƙin da aka ɗora musu daga kewayen Al'arshi, suna tasbihi game da gode wa Ubangijinsu. Kuma aka yi hukunci a tsakaninsu da gaskiya. Kuma aka ce, "Godiya ta tabbata ga Allah, Ubangijin halittu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kanã ganin malã'iku sunã mãsu tsayãwa da haƙƙoƙin da aka ɗõra musu daga kẽwayen Al'arshi, sunã tasbĩhi game da gõde wa Ubangijinsu. Kuma aka yi hukunci a tsakãninsu da gaskiya. Kuma aka ce, "Gõdiya ta tabbata ga Allah, Ubangijin halittu |