×

Lalle ne, waɗanda suke cĩn dũkiyar marãyu da zãlunci, to, wuta kawai 4:10 Hausa translation

Quran infoHausaSurah An-Nisa’ ⮕ (4:10) ayat 10 in Hausa

4:10 Surah An-Nisa’ ayat 10 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 10 - النِّسَاء - Page - Juz 4

﴿إِنَّ ٱلَّذِينَ يَأۡكُلُونَ أَمۡوَٰلَ ٱلۡيَتَٰمَىٰ ظُلۡمًا إِنَّمَا يَأۡكُلُونَ فِي بُطُونِهِمۡ نَارٗاۖ وَسَيَصۡلَوۡنَ سَعِيرٗا ﴾
[النِّسَاء: 10]

Lalle ne, waɗanda suke cĩn dũkiyar marãyu da zãlunci, to, wuta kawai suke ci a cikin jikkunansu, kuma za su shiga cikin wata wuta mai tsanani

❮ Previous Next ❯

ترجمة: إن الذين يأكلون أموال اليتامى ظلما إنما يأكلون في بطونهم نارا وسيصلون, باللغة الهوسا

﴿إن الذين يأكلون أموال اليتامى ظلما إنما يأكلون في بطونهم نارا وسيصلون﴾ [النِّسَاء: 10]

Abubakar Mahmood Jummi
Lalle ne, waɗanda suke cin dukiyar marayu da zalunci, to, wuta kawai suke ci a cikin jikkunansu, kuma za su shiga cikin wata wuta mai tsanani
Abubakar Mahmoud Gumi
Lalle ne, waɗanda suke cin dukiyar marayu da zalunci, to, wuta kawai suke ci a cikin cikkunansu, kuma za su shiga cikin wata wuta mai tsanani
Abubakar Mahmoud Gumi
Lalle ne, waɗanda suke cĩn dũkiyar marãyu da zãlunci, to, wuta kawai suke ci a cikin cikkunansu, kuma za su shiga cikin wata wuta mai tsanani
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek