×

Kuma waɗanda suke dã sun bar* zuriyya mãsu rauni a bãyansu, zã 4:9 Hausa translation

Quran infoHausaSurah An-Nisa’ ⮕ (4:9) ayat 9 in Hausa

4:9 Surah An-Nisa’ ayat 9 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 9 - النِّسَاء - Page - Juz 4

﴿وَلۡيَخۡشَ ٱلَّذِينَ لَوۡ تَرَكُواْ مِنۡ خَلۡفِهِمۡ ذُرِّيَّةٗ ضِعَٰفًا خَافُواْ عَلَيۡهِمۡ فَلۡيَتَّقُواْ ٱللَّهَ وَلۡيَقُولُواْ قَوۡلٗا سَدِيدًا ﴾
[النِّسَاء: 9]

Kuma waɗanda suke dã sun bar* zuriyya mãsu rauni a bãyansu, zã su ji tsõro a kansu, su yi sauna, sa'an nan su bi Allah da taƙawa, kuma su faɗi magana madaidaiciya

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وليخش الذين لو تركوا من خلفهم ذرية ضعافا خافوا عليهم فليتقوا الله, باللغة الهوسا

﴿وليخش الذين لو تركوا من خلفهم ذرية ضعافا خافوا عليهم فليتقوا الله﴾ [النِّسَاء: 9]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma waɗanda suke da sun bar* zuriyya masu rauni a bayansu, za su ji tsoro a kansu, su yi sauna, sa'an nan su bi Allah da taƙawa, kuma su faɗi magana madaidaiciya
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma waɗanda suke da sun bar zuriyya masu rauni a bayansu, za su ji tsoro a kansu, su yi sauna, sa'an nan su bi Allah da taƙawa, kuma su faɗi magana madaidaiciya
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma waɗanda suke dã sun bar zuriyya mãsu rauni a bãyansu, zã su ji tsõro a kansu, su yi sauna, sa'an nan su bi Allah da taƙawa, kuma su faɗi magana madaidaiciya
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek