Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 110 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿وَمَن يَعۡمَلۡ سُوٓءًا أَوۡ يَظۡلِمۡ نَفۡسَهُۥ ثُمَّ يَسۡتَغۡفِرِ ٱللَّهَ يَجِدِ ٱللَّهَ غَفُورٗا رَّحِيمٗا ﴾
[النِّسَاء: 110]
﴿ومن يعمل سوءا أو يظلم نفسه ثم يستغفر الله يجد الله غفورا﴾ [النِّسَاء: 110]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma wanda ya aikata cuta ko kuwa ya zalunci kansa, sa'an nan kuma ya nemi Allah gafara, zai sami Allah Mai gafara, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wanda ya aikata cuta ko kuwa ya zalunci kansa, sa'an nan kuma ya nemi Allah gafara, zai sami Allah Mai gafara, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wanda ya aikata cũta kõ kuwa ya zãlunci kansa, sa'an nan kuma ya nẽmi Allah gãfara, zai sãmi Allah Mai gãfara, Mai jin ƙai |