Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 111 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿وَمَن يَكۡسِبۡ إِثۡمٗا فَإِنَّمَا يَكۡسِبُهُۥ عَلَىٰ نَفۡسِهِۦۚ وَكَانَ ٱللَّهُ عَلِيمًا حَكِيمٗا ﴾
[النِّسَاء: 111]
﴿ومن يكسب إثما فإنما يكسبه على نفسه وكان الله عليما حكيما﴾ [النِّسَاء: 111]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma wanda ya yi tsirfanci zunubi, to yana tsirfarsa ne a kan kansa kawai. Kuma Allah Ya kasance Masani, Mai hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wanda ya yi tsirfanci zunubi, to yana tsirfarsa ne a kan kansa kawai. Kuma Allah Ya kasance Masani, Mai hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wanda ya yi tsirfanci zunubi, to yanã tsirfarsa ne a kan kansa kawai. Kuma Allah Yã kasance Masani, Mai hikima |