Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 116 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿إِنَّ ٱللَّهَ لَا يَغۡفِرُ أَن يُشۡرَكَ بِهِۦ وَيَغۡفِرُ مَا دُونَ ذَٰلِكَ لِمَن يَشَآءُۚ وَمَن يُشۡرِكۡ بِٱللَّهِ فَقَدۡ ضَلَّ ضَلَٰلَۢا بَعِيدًا ﴾
[النِّسَاء: 116]
﴿إن الله لا يغفر أن يشرك به ويغفر ما دون ذلك لمن﴾ [النِّسَاء: 116]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne, Allah ba Ya gafarta a yi shirki da Shi, kuma Yana gafarta abin da yake bayan wannan, ga wanda Yake so. Kuma wanda ya yi shirki da Allah, to, lalle ne ya ɓace ɓata mai nisa |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, Allah ba Ya gafarta a yi shirki da Shi, kuma Yana gafarta abin da yake bayan wannan, ga wanda Yake so. Kuma wanda ya yi shirki da Allah, to, lalle ne ya ɓace ɓata mai nisa |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, Allah ba Ya gãfarta a yi shirki da Shi, kuma Yana gãfarta abin da yake bãyan wannan, ga wanda Yake so. Kuma wanda ya yi shirki da Allah, to, lalle ne ya ɓace ɓata mai nĩsa |