Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 117 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿إِن يَدۡعُونَ مِن دُونِهِۦٓ إِلَّآ إِنَٰثٗا وَإِن يَدۡعُونَ إِلَّا شَيۡطَٰنٗا مَّرِيدٗا ﴾
[النِّسَاء: 117]
﴿إن يدعون من دونه إلا إناثا وإن يدعون إلا شيطانا مريدا﴾ [النِّسَاء: 117]
Abubakar Mahmood Jummi Ba su kiran kowa, baicin Shi, face mata kuma ba su kiran kowa face Shaiɗan, mai tsaurin kai |
Abubakar Mahmoud Gumi Ba su kiran kowa, baicin Shi, face mata kuma ba su kiran kowa face Shaiɗan, mai tsaurin kai |
Abubakar Mahmoud Gumi Bã su kiran kõwa, baicin Shi, fãce mãtã kuma bã su kiran kõwa fãce Shaiɗan, mai tsaurin kai |