Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 118 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿لَّعَنَهُ ٱللَّهُۘ وَقَالَ لَأَتَّخِذَنَّ مِنۡ عِبَادِكَ نَصِيبٗا مَّفۡرُوضٗا ﴾
[النِّسَاء: 118]
﴿لعنه الله وقال لأتخذن من عبادك نصيبا مفروضا﴾ [النِّسَاء: 118]
Abubakar Mahmood Jummi Allah Ya la'ane shi. Kuma ya ce: "Lalle ne, za ni riƙi rabo yankakke,* daga bayinKa |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah Ya la'ane shi. Kuma ya ce: "Lalle ne, za ni riƙi rabo yankakke, daga bayinKa |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah Yã la'ane shi. Kuma ya ce: "Lalle ne, zã ni riƙi rabõ yankakke, daga bãyinKa |