Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 134 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿مَّن كَانَ يُرِيدُ ثَوَابَ ٱلدُّنۡيَا فَعِندَ ٱللَّهِ ثَوَابُ ٱلدُّنۡيَا وَٱلۡأٓخِرَةِۚ وَكَانَ ٱللَّهُ سَمِيعَۢا بَصِيرٗا ﴾
[النِّسَاء: 134]
﴿من كان يريد ثواب الدنيا فعند الله ثواب الدنيا والآخرة وكان الله﴾ [النِّسَاء: 134]
Abubakar Mahmood Jummi Wanda ya kasance* Yana nufin sakamakon duniya, to, a wurin Allah sakamakon duniya da Lahira yake. Kuma Allah Ya kasance Mai ji, Mai gani |
Abubakar Mahmoud Gumi Wanda ya kasance Yana nufin sakamakon duniya, to, a wurin Allah sakamakon duniya da Lahira yake. Kuma Allah Ya kasance Mai ji, Mai gani |
Abubakar Mahmoud Gumi Wanda ya kasance Yanã nufin sakamakon dũniya, to, a wurin Allah sakamakon dũniya da Lãhira yake. Kuma Allah Yã kasance Mai ji, Mai gani |