Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 143 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿مُّذَبۡذَبِينَ بَيۡنَ ذَٰلِكَ لَآ إِلَىٰ هَٰٓؤُلَآءِ وَلَآ إِلَىٰ هَٰٓؤُلَآءِۚ وَمَن يُضۡلِلِ ٱللَّهُ فَلَن تَجِدَ لَهُۥ سَبِيلٗا ﴾
[النِّسَاء: 143]
﴿مذبذبين بين ذلك لا إلى هؤلاء ولا إلى هؤلاء ومن يضلل الله﴾ [النِّسَاء: 143]
Abubakar Mahmood Jummi Masu kai-kawo ne a tsakanin wancan; ba zuwa ga waɗannan ba, kuma ba zuwa ga waɗannan ba. Kuma wanda Allah Ya ɓatar, to, ba za ka samar masa wata Hanya ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Masu kai-kawo ne a tsakanin wancan; ba zuwa ga waɗannan ba, kuma ba zuwa ga waɗannan ba. Kuma wanda Allah Ya ɓatar, to, ba za ka samar masa wata hanya ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Mãsu kai-kawo ne a tsakãnin wancan; bã zuwa ga waɗannan ba, kuma bã zuwa ga waɗannan ba. Kuma wanda Allah Ya ɓatar, to, bã za ka sãmar masa wata hanya ba |