×

Allah bã Ya son bayyanãwa da mũnãna daga magana* fãce ga wanda 4:148 Hausa translation

Quran infoHausaSurah An-Nisa’ ⮕ (4:148) ayat 148 in Hausa

4:148 Surah An-Nisa’ ayat 148 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 148 - النِّسَاء - Page - Juz 6

﴿۞ لَّا يُحِبُّ ٱللَّهُ ٱلۡجَهۡرَ بِٱلسُّوٓءِ مِنَ ٱلۡقَوۡلِ إِلَّا مَن ظُلِمَۚ وَكَانَ ٱللَّهُ سَمِيعًا عَلِيمًا ﴾
[النِّسَاء: 148]

Allah bã Ya son bayyanãwa da mũnãna daga magana* fãce ga wanda aka zãlunta. Kuma Allah Yã kasance Mai ji, Masani

❮ Previous Next ❯

ترجمة: لا يحب الله الجهر بالسوء من القول إلا من ظلم وكان الله, باللغة الهوسا

﴿لا يحب الله الجهر بالسوء من القول إلا من ظلم وكان الله﴾ [النِّسَاء: 148]

Abubakar Mahmood Jummi
Allah ba Ya son bayyanawa da munana daga magana* face ga wanda aka zalunta. Kuma Allah Ya kasance Mai ji, Masani
Abubakar Mahmoud Gumi
Allah ba Ya son bayyanawa da munana daga magana face ga wanda aka zalunta. Kuma Allah Ya kasance Mai ji, Masani
Abubakar Mahmoud Gumi
Allah bã Ya son bayyanãwa da mũnãna daga magana fãce ga wanda aka zãlunta. Kuma Allah Yã kasance Mai ji, Masani
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek