Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 155 - النِّسَاء - Page - Juz 6
﴿فَبِمَا نَقۡضِهِم مِّيثَٰقَهُمۡ وَكُفۡرِهِم بِـَٔايَٰتِ ٱللَّهِ وَقَتۡلِهِمُ ٱلۡأَنۢبِيَآءَ بِغَيۡرِ حَقّٖ وَقَوۡلِهِمۡ قُلُوبُنَا غُلۡفُۢۚ بَلۡ طَبَعَ ٱللَّهُ عَلَيۡهَا بِكُفۡرِهِمۡ فَلَا يُؤۡمِنُونَ إِلَّا قَلِيلٗا ﴾
[النِّسَاء: 155]
﴿فبما نقضهم ميثاقهم وكفرهم بآيات الله وقتلهم الأنبياء بغير حق وقولهم قلوبنا﴾ [النِّسَاء: 155]
Abubakar Mahmood Jummi To, saboda warwarewarsu ga alkawarinsu, da kafirtarsu da ayoyin Allah, da kisansu ga Annabawa, ba da hakki ba, da maganarsu: "Zukatanmu suna cikin rufi." A'a, Allah ne Ya yunƙe a kansu saboda kafircinsu, saboda haka ba za su yi imani ba face kaɗan |
Abubakar Mahmoud Gumi To, saboda warwarewarsu ga alkawarinsu, da kafirtarsu da ayoyin Allah, da kisansu ga Annabawa, ba da hakki ba, da maganarsu: "Zukatanmu suna cikin rufi." A'a, Allah ne Ya yunƙe a kansu saboda kafircinsu, saboda haka ba za su yi imani ba face kaɗan |
Abubakar Mahmoud Gumi To, sabõda warwarẽwarsu ga alkawarinsu, da kãfirtarsu da ãyõyin Allah, da kisansu ga Annabãwa, bã da hakki ba, da maganarsu: "Zukãtanmu sunã cikin rufi." Ã'a, Allah ne Ya yunƙe a kansu sabõda kãfircinsu, sabõda haka bã zã su yi ĩmãni ba fãce kaɗan |