Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 154 - النِّسَاء - Page - Juz 6
﴿وَرَفَعۡنَا فَوۡقَهُمُ ٱلطُّورَ بِمِيثَٰقِهِمۡ وَقُلۡنَا لَهُمُ ٱدۡخُلُواْ ٱلۡبَابَ سُجَّدٗا وَقُلۡنَا لَهُمۡ لَا تَعۡدُواْ فِي ٱلسَّبۡتِ وَأَخَذۡنَا مِنۡهُم مِّيثَٰقًا غَلِيظٗا ﴾
[النِّسَاء: 154]
﴿ورفعنا فوقهم الطور بميثاقهم وقلنا لهم ادخلوا الباب سجدا وقلنا لهم لا﴾ [النِّسَاء: 154]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Muka ɗaukaka dutse sama da su, saboda alkawarinsu, kuma Muka ce musu: "Ku shiga ƙofar kuna masu tawali'u," Kuma Muka ce musu: "Kada ku ƙetare haddi a cikin Asabat," kuma Muka riƙi alkawari mai kauri daga gare su |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka ɗaukaka dutse sama da su, saboda alkawarinsu, kuma Muka ce musu: "Ku shiga ƙofar kuna masu tawali'u," Kuma Muka ce musu: "Kada ku ƙetare haddi a cikin Asabat," kuma Muka riƙi alkawari mai kauri daga gare su |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka ɗaukaka dũtse sãma da su, sabõda alkawarinsu, kuma Muka ce musu: "Ku shiga ƙõfar kunã mãsu tawãli'u," Kuma Muka ce musu: "Kada ku ƙẽtare haddi a cikin Asabat," kuma Muka riƙi alkawari mai kauri daga gare su |