Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 20 - النِّسَاء - Page - Juz 4
﴿وَإِنۡ أَرَدتُّمُ ٱسۡتِبۡدَالَ زَوۡجٖ مَّكَانَ زَوۡجٖ وَءَاتَيۡتُمۡ إِحۡدَىٰهُنَّ قِنطَارٗا فَلَا تَأۡخُذُواْ مِنۡهُ شَيۡـًٔاۚ أَتَأۡخُذُونَهُۥ بُهۡتَٰنٗا وَإِثۡمٗا مُّبِينٗا ﴾
[النِّسَاء: 20]
﴿وإن أردتم استبدال زوج مكان زوج وآتيتم إحداهن قنطارا فلا تأخذوا منه﴾ [النِّسَاء: 20]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan kun yi nufin musanya mata a matsayin wata mata, alhali kuwa kun bai wa ɗayarsu ƙinɗari* to kada ku karɓi kome daga gare, shi, shin, za ku karɓe shi da ƙarya da zunubi bayyananne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan kun yi nufin musanya mata a matsayin wata mata, alhali kuwa kun bai wa ɗayarsu ƙinɗari to kada ku karɓi kome daga gare, shi, shin, za ku karɓe shi da ƙarya da zunubi bayyananne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan kun yi nufin musanya mãta a matsayin wata mãta, alhãli kuwa kun bai wa ɗayarsu ƙinɗari to kada ku karɓi kõme daga gare, shi, shin, zã ku karɓe shi da ƙarya da zunubi bãyyananne |