Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 21 - النِّسَاء - Page - Juz 4
﴿وَكَيۡفَ تَأۡخُذُونَهُۥ وَقَدۡ أَفۡضَىٰ بَعۡضُكُمۡ إِلَىٰ بَعۡضٖ وَأَخَذۡنَ مِنكُم مِّيثَٰقًا غَلِيظٗا ﴾
[النِّسَاء: 21]
﴿وكيف تأخذونه وقد أفضى بعضكم إلى بعض وأخذن منكم ميثاقا غليظا﴾ [النِّسَاء: 21]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma yaya za ku karɓe shi alhali kuwa, haƙiƙa, sashenku ya sadu zuwa ga sashe, kuma sun riƙi alkawari* mai kauri daga gare ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma yaya za ku karɓe shi alhali kuwa, haƙiƙa, sashenkuya sadu zuwa ga sashe, kuma sun riƙi alkawari mai kauri daga gare ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma yãyã zã ku karɓe shi alhãli kuwa, haƙĩƙa, sãshenkuyã sãdu zuwa ga sãshe, kuma sun riƙi alkawari mai kauri daga gare ku |