Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 29 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ لَا تَأۡكُلُوٓاْ أَمۡوَٰلَكُم بَيۡنَكُم بِٱلۡبَٰطِلِ إِلَّآ أَن تَكُونَ تِجَٰرَةً عَن تَرَاضٖ مِّنكُمۡۚ وَلَا تَقۡتُلُوٓاْ أَنفُسَكُمۡۚ إِنَّ ٱللَّهَ كَانَ بِكُمۡ رَحِيمٗا ﴾
[النِّسَاء: 29]
﴿ياأيها الذين آمنوا لا تأكلوا أموالكم بينكم بالباطل إلا أن تكون تجارة﴾ [النِّسَاء: 29]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ku waɗanda suka yi imani! Kada ku ci dukiyoyinku a tsakaninku da yaudara*, face idan ya kasance, daga fatauci ne, bisa yardatayya daga gare ku. Kuma kada ku kashe kanku. Lalle ne Allah Ya kasance, game da ku, Mai jin ƙai ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ku waɗanda suka yi imani! Kada ku ci dukiyoyinku a tsakaninku da yaudara, face idan ya kasance, daga fatauci ne, bisa yardatayya daga gare ku. Kuma kada ku kashe kanku. Lalle ne Allah Ya kasance, game da ku, Mai jin ƙai ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã ku waɗanda suka yi ĩmãni! Kada ku ci dũkiyõyinku a tsakãninku da yaudara, fãce idan ya kasance, daga fatauci ne, bisa yardatayya daga gare ku. Kuma kada ku kashe kãnku. Lalle ne Allah Yã kasance, game da ku, Mai jin ƙai ne |