Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 30 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿وَمَن يَفۡعَلۡ ذَٰلِكَ عُدۡوَٰنٗا وَظُلۡمٗا فَسَوۡفَ نُصۡلِيهِ نَارٗاۚ وَكَانَ ذَٰلِكَ عَلَى ٱللَّهِ يَسِيرًا ﴾
[النِّسَاء: 30]
﴿ومن يفعل ذلك عدوانا وظلما فسوف نصليه نارا وكان ذلك على الله﴾ [النِّسَاء: 30]
Abubakar Mahmood Jummi Wanda ya aikata wancan bisa ta'adi da zalunci, to, za Mu ƙone shi da Wuta. Kuma wannan ya kasance ga Allah (abu ne) mai sauƙi |
Abubakar Mahmoud Gumi Wanda ya aikata wancan bisa ta'adi da zalunci, to, za Mu ƙone shi da Wuta. Kuma wannan ya kasance ga Allah (abu ne) mai sauƙi |
Abubakar Mahmoud Gumi Wanda ya aikata wancan bisa ta'adi da zãlunci, to, zã Mu ƙõne shi da Wuta. Kuma wannan yã kasance ga Allah (abu ne) mai sauƙi |