×

Idan kuka nĩsanci manyan abubuwan da ake hana ku aikatãwa, to, zã 4:31 Hausa translation

Quran infoHausaSurah An-Nisa’ ⮕ (4:31) ayat 31 in Hausa

4:31 Surah An-Nisa’ ayat 31 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 31 - النِّسَاء - Page - Juz 5

﴿إِن تَجۡتَنِبُواْ كَبَآئِرَ مَا تُنۡهَوۡنَ عَنۡهُ نُكَفِّرۡ عَنكُمۡ سَيِّـَٔاتِكُمۡ وَنُدۡخِلۡكُم مُّدۡخَلٗا كَرِيمٗا ﴾
[النِّسَاء: 31]

Idan kuka nĩsanci manyan abubuwan da ake hana ku aikatãwa, to, zã Mu kankare mũnanan ayyukanku daga gare ku, kuma Mu shigar da ku mashiga ta karimci

❮ Previous Next ❯

ترجمة: إن تجتنبوا كبائر ما تنهون عنه نكفر عنكم سيئاتكم وندخلكم مدخلا كريما, باللغة الهوسا

﴿إن تجتنبوا كبائر ما تنهون عنه نكفر عنكم سيئاتكم وندخلكم مدخلا كريما﴾ [النِّسَاء: 31]

Abubakar Mahmood Jummi
Idan kuka nisanci manyan abubuwan da ake hana ku aikatawa, to, za Mu kankare munanan ayyukanku daga gare ku, kuma Mu shigar da ku mashiga ta karimci
Abubakar Mahmoud Gumi
Idan kuka nisanci manyan abubuwan da ake hana ku aikatawa, to, za Mu kankare munanan ayyukanku daga gare ku, kuma Mu shigar da ku mashiga ta karimci
Abubakar Mahmoud Gumi
Idan kuka nĩsanci manyan abubuwan da ake hana ku aikatãwa, to, zã Mu kankare mũnanan ayyukanku daga gare ku, kuma Mu shigar da ku mashiga ta karimci
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek