Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 40 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿إِنَّ ٱللَّهَ لَا يَظۡلِمُ مِثۡقَالَ ذَرَّةٖۖ وَإِن تَكُ حَسَنَةٗ يُضَٰعِفۡهَا وَيُؤۡتِ مِن لَّدُنۡهُ أَجۡرًا عَظِيمٗا ﴾
[النِّسَاء: 40]
﴿إن الله لا يظلم مثقال ذرة وإن تك حسنة يضاعفها ويؤت من﴾ [النِّسَاء: 40]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne, Allah ba Ya zaluncin gwargwadon nauyin zarra, idan ta kasance alheri ce, zai riɓanya ta, kuma Ya kawo daga gunsa ijara mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, Allah ba Ya zaluncin gwargwadon nauyin zarra, idan ta kasance alheri ce, zai riɓanya ta, kuma Ya kawo daga gunsa ijara mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, Allah bã Ya zãluncin gwargwadon nauyin zarra, idan ta kasance alhẽri ce, zai riɓanya ta, kuma Ya kãwo daga gunsa ijãra mai girma |