Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 48 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿إِنَّ ٱللَّهَ لَا يَغۡفِرُ أَن يُشۡرَكَ بِهِۦ وَيَغۡفِرُ مَا دُونَ ذَٰلِكَ لِمَن يَشَآءُۚ وَمَن يُشۡرِكۡ بِٱللَّهِ فَقَدِ ٱفۡتَرَىٰٓ إِثۡمًا عَظِيمًا ﴾
[النِّسَاء: 48]
﴿إن الله لا يغفر أن يشرك به ويغفر ما دون ذلك لمن﴾ [النِّسَاء: 48]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne, Allah ba Ya gafarta a yi shirki game da Shi, kuma Yana gafarta abin da yake bayan wannan ga wanda Yake so, kuma wanda ya yi shirki da Allah, to, lalle ne ya ƙirƙiri zunubi mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, Allah ba Ya gafarta a yi shirki game da Shi, kuma Yana gafarta abin da yake bayan wannan ga wanda Yake so, kuma wanda ya yi shirki da Allah, to, lalle ne ya ƙirƙiri zunubi mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, Allah ba Ya gãfarta a yi shirki game da Shi, kuma Yana gãfarta abin da yake bãyan wannan ga wanda Yake so, kuma wanda ya yi shirki da Allah, to, lalle ne ya ƙirƙiri zunubi mai girma |