Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 5 - النِّسَاء - Page - Juz 4
﴿وَلَا تُؤۡتُواْ ٱلسُّفَهَآءَ أَمۡوَٰلَكُمُ ٱلَّتِي جَعَلَ ٱللَّهُ لَكُمۡ قِيَٰمٗا وَٱرۡزُقُوهُمۡ فِيهَا وَٱكۡسُوهُمۡ وَقُولُواْ لَهُمۡ قَوۡلٗا مَّعۡرُوفٗا ﴾
[النِّسَاء: 5]
﴿ولا تؤتوا السفهاء أموالكم التي جعل الله لكم قياما وارزقوهم فيها واكسوهم﴾ [النِّسَاء: 5]
Abubakar Mahmood Jummi Kada ku bai wa wawaye* dukiyarku, wadda Allah Ya sanya ta a gare ku, kuna masu tsayuwa (ga gyaranta). Kuma ku ciyar da su a cikinta, kuma ku tufatar da su, kuma ku gaya musu magana sananniya ta alheri |
Abubakar Mahmoud Gumi Kada ku bai wa wawaye dukiyarku, wadda Allah Ya sanya ta a gare ku, kuna masu tsayuwa (ga gyaranta). Kuma ku ciyar da su a cikinta, kuma ku tufatar da su, kuma ku gaya musu magana sananniya ta alheri |
Abubakar Mahmoud Gumi Kada ku bai wa wãwãye dũkiyarku, wadda Allah Ya sanya ta a gare ku, kunã mãsu tsayuwa (ga gyãranta). Kuma ku ciyar da su a cikinta, kuma ku tufãtar da su, kuma ku gaya musu magana sananniya ta alhẽri |