Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 4 - النِّسَاء - Page - Juz 4
﴿وَءَاتُواْ ٱلنِّسَآءَ صَدُقَٰتِهِنَّ نِحۡلَةٗۚ فَإِن طِبۡنَ لَكُمۡ عَن شَيۡءٖ مِّنۡهُ نَفۡسٗا فَكُلُوهُ هَنِيٓـٔٗا مَّرِيٓـٔٗا ﴾
[النِّسَاء: 4]
﴿وآتوا النساء صدقاتهن نحلة فإن طبن لكم عن شيء منه نفسا فكلوه﴾ [النِّسَاء: 4]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ku bai wa mata sadakokinsu da sauƙin bayarwa. Sa'an nan idan suka yafe muku wani abu daga gare shi, da daɗin rai, to, ku ci shi da jin daɗi da sauƙin haɗiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ku bai wa mata sadakokinsu da sauƙin bayarwa. Sa'an nan idan suka yafe muku wani abu daga gare shi, da daɗin rai, to, ku ci shi da jin daɗi da sauƙin haɗiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ku bai wa mãtã sadãkõkĩnsu da sauƙin bãyarwa. Sa'an nan idan suka yãfe muku wani abu daga gare shi, da dãɗin rai, to, ku ci shi da jin dãɗi da sauƙin haɗiya |