Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 53 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿أَمۡ لَهُمۡ نَصِيبٞ مِّنَ ٱلۡمُلۡكِ فَإِذٗا لَّا يُؤۡتُونَ ٱلنَّاسَ نَقِيرًا ﴾
[النِّسَاء: 53]
﴿أم لهم نصيب من الملك فإذا لا يؤتون الناس نقيرا﴾ [النِّسَاء: 53]
Abubakar Mahmood Jummi Ko suna da rabo ne daga mulki? To, a sa'an nan ba za su iya bai wa mutane hancin gurtsun dabino ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ko suna da rabo ne daga mulki? To, a sa'an nan ba za su iya bai wa mutane hancin gurtsun dabino ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ko suna da rabõ ne daga mulki? To, a sa'an nan bã zã su iya bai wa mutãne hancin gurtsun dabino ba |