Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 52 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿أُوْلَٰٓئِكَ ٱلَّذِينَ لَعَنَهُمُ ٱللَّهُۖ وَمَن يَلۡعَنِ ٱللَّهُ فَلَن تَجِدَ لَهُۥ نَصِيرًا ﴾
[النِّسَاء: 52]
﴿أولئك الذين لعنهم الله ومن يلعن الله فلن تجد له نصيرا﴾ [النِّسَاء: 52]
Abubakar Mahmood Jummi Waɗannan ne waɗanda Allah Ya la'ane su, kuma wanda Allah Ya la'ana to ba za ka sami mataimaki a gare shi ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗannan ne waɗanda Allah Ya la'ane su, kuma wanda Allah Ya la'ana to ba za ka sami mataimaki a gare shi ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗannan ne waɗanda Allah Ya la'ane su, kuma wanda Allah Ya la'ana to bã zã ka sãmi mataimaki a gare shi ba |