Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 75 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿وَمَا لَكُمۡ لَا تُقَٰتِلُونَ فِي سَبِيلِ ٱللَّهِ وَٱلۡمُسۡتَضۡعَفِينَ مِنَ ٱلرِّجَالِ وَٱلنِّسَآءِ وَٱلۡوِلۡدَٰنِ ٱلَّذِينَ يَقُولُونَ رَبَّنَآ أَخۡرِجۡنَا مِنۡ هَٰذِهِ ٱلۡقَرۡيَةِ ٱلظَّالِمِ أَهۡلُهَا وَٱجۡعَل لَّنَا مِن لَّدُنكَ وَلِيّٗا وَٱجۡعَل لَّنَا مِن لَّدُنكَ نَصِيرًا ﴾
[النِّسَاء: 75]
﴿وما لكم لا تقاتلون في سبيل الله والمستضعفين من الرجال والنساء والولدان﴾ [النِّسَاء: 75]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma mene ne ya same ku, ba ku yin yaƙi a cikin hanyar Allah, da waɗanda aka raunanar daga maza da mata da yara suna cewa: "Ya Ubangijinmu! Ka fitar da mu daga wannan alƙarya wadda mutanenta suke da zalunci, kuma Ka sanya mana majiɓinci daga gunKa, kuma Ka sanya mana mataimaki daga gunKa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma mene ne ya same ku, ba ku yin yaƙi a cikin hanyar Allah, da waɗanda aka raunanar daga maza da mata da yara suna cewa: "Ya Ubangijinmu! Ka fitar da mu daga wannan alƙarya wadda mutanenta suke da zalunci, kuma Ka sanya mana majiɓinci daga gunKa, kuma Ka sanya mana mataimaki daga gunKa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma mẽne ne ya sãme ku, bã ku yin yãƙi a cikin hanyar Allah, da waɗanda aka raunanar daga maza da mata da yãra sunã cewa: "Yã Ubangijinmu! Ka fitar da mu daga wannan alƙarya wadda mutãnenta suke da zãlunci, kuma Ka sanya mana majiɓinci daga gunKa, kuma Ka sanya mana mataimaki daga gunKa |