Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 76 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ يُقَٰتِلُونَ فِي سَبِيلِ ٱللَّهِۖ وَٱلَّذِينَ كَفَرُواْ يُقَٰتِلُونَ فِي سَبِيلِ ٱلطَّٰغُوتِ فَقَٰتِلُوٓاْ أَوۡلِيَآءَ ٱلشَّيۡطَٰنِۖ إِنَّ كَيۡدَ ٱلشَّيۡطَٰنِ كَانَ ضَعِيفًا ﴾
[النِّسَاء: 76]
﴿الذين آمنوا يقاتلون في سبيل الله والذين كفروا يقاتلون في سبيل الطاغوت﴾ [النِّسَاء: 76]
Abubakar Mahmood Jummi Waɗanda suka yi imani, suna yaki a cikin hanyar Allah, kuma waɗanda suka kafirta suna yaƙi a cikin hanyar ¦agutu (Shaiɗan). To, ku yaƙi majiɓintan Shaiɗan. Lalle ne kaidin Shaiɗan ya kasance mai rauni |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda suka yi imani, suna yaki a cikin hanyar Allah, kuma waɗanda suka kafirta suna yaƙi a cikin hanyar ¦agutu (Shaiɗan). To, ku yaƙi majiɓintan Shaiɗan. Lalle ne kaidin Shaiɗan ya kasance mai rauni |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda suka yi ĩmãni, sunã yãki a cikin hanyar Allah, kuma waɗanda suka kãfirta sunã yãƙi a cikin hanyar ¦ãgũtu (Shaiɗan). To, ku yãƙi majiɓintan Shaiɗan. Lalle ne kaidin Shaiɗan yã kasance mai rauni |