Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 82 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿أَفَلَا يَتَدَبَّرُونَ ٱلۡقُرۡءَانَۚ وَلَوۡ كَانَ مِنۡ عِندِ غَيۡرِ ٱللَّهِ لَوَجَدُواْ فِيهِ ٱخۡتِلَٰفٗا كَثِيرٗا ﴾
[النِّسَاء: 82]
﴿أفلا يتدبرون القرآن ولو كان من عند غير الله لوجدوا فيه اختلافا﴾ [النِّسَاء: 82]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, ba su kula da Alƙur'ani, kuma da ya kasance daga wurin wanin Allah haƙiƙa, da sun samu, a cikinsa, saɓa wa junamai yawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, ba su kula da Alƙur'ani, kuma da ya kasance daga wurin wanin Allah haƙiƙa, da sun samu, a cikinsa, saɓa wa junamai yawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, bã su kula da Alƙur'ãni, kuma dã yã kasance daga wurin wanin Allah haƙĩƙa, dã sun sãmu, a cikinsa, sãɓã wa jũnamai yawa |