Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 94 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوٓاْ إِذَا ضَرَبۡتُمۡ فِي سَبِيلِ ٱللَّهِ فَتَبَيَّنُواْ وَلَا تَقُولُواْ لِمَنۡ أَلۡقَىٰٓ إِلَيۡكُمُ ٱلسَّلَٰمَ لَسۡتَ مُؤۡمِنٗا تَبۡتَغُونَ عَرَضَ ٱلۡحَيَوٰةِ ٱلدُّنۡيَا فَعِندَ ٱللَّهِ مَغَانِمُ كَثِيرَةٞۚ كَذَٰلِكَ كُنتُم مِّن قَبۡلُ فَمَنَّ ٱللَّهُ عَلَيۡكُمۡ فَتَبَيَّنُوٓاْۚ إِنَّ ٱللَّهَ كَانَ بِمَا تَعۡمَلُونَ خَبِيرٗا ﴾
[النِّسَاء: 94]
﴿ياأيها الذين آمنوا إذا ضربتم في سبيل الله فتبينوا ولا تقولوا لمن﴾ [النِّسَاء: 94]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ku waɗanda suka yi imani! Idan kun yi tafiya (a cikin ƙasa), domin jihadi, to, ku nemi bayani.* Kuma kada ku ce wa wanda ya jifa sallama zuwa gare ku: "Ba Musulmi kake ba." Kuna neman hajar rayuwar duniya, to, a wurin Allah akwai ganimomi masu yawa. Kamar wannan ne kuka kasance a gabanin ku musulunta, sa'an nan Allah Ya yi muku falala. Saboda haka ku zan neman bayani. Lalle ne Allah Ya kasance, ga abin da kuke aikatawa, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ku waɗanda suka yi imani! Idan kun yi tafiya (a cikin ƙasa), domin jihadi, to, ku nemi bayani. Kuma kada ku ce wa wanda ya jifa sallama zuwa gare ku: "Ba Musulmi kake ba." Kuna neman hajar rayuwar duniya, to, a wurin Allah akwai ganimomi masu yawa. Kamar wannan ne kuka kasance a gabanin ku musulunta, sa'an nan Allah Ya yi muku falala. Saboda haka ku zan neman bayani. Lalle ne Allah Ya kasance, ga abin da kuke aikatawa, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Idan kun yi tafiya (a cikin ƙasa), dõmin jihãdi, to, ku nẽmi bãyani. Kuma kada ku ce wa wanda ya jĩfa sallama zuwa gare ku: "Bã Musulmi kake ba." Kunã nẽman hãjar rãyuwar dũniya, to, a wurin Allah akwai ganimõmi mãsu yawa. Kamar wannan ne kuka kasance a gabãnin ku musulunta, sa'an nan Allah Ya yi muku falala. Sabõda haka ku zan nẽman bayãni. Lalle ne Allah Yã kasance, ga abin da kuke aikatãwa, Masani |