Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 95 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿لَّا يَسۡتَوِي ٱلۡقَٰعِدُونَ مِنَ ٱلۡمُؤۡمِنِينَ غَيۡرُ أُوْلِي ٱلضَّرَرِ وَٱلۡمُجَٰهِدُونَ فِي سَبِيلِ ٱللَّهِ بِأَمۡوَٰلِهِمۡ وَأَنفُسِهِمۡۚ فَضَّلَ ٱللَّهُ ٱلۡمُجَٰهِدِينَ بِأَمۡوَٰلِهِمۡ وَأَنفُسِهِمۡ عَلَى ٱلۡقَٰعِدِينَ دَرَجَةٗۚ وَكُلّٗا وَعَدَ ٱللَّهُ ٱلۡحُسۡنَىٰۚ وَفَضَّلَ ٱللَّهُ ٱلۡمُجَٰهِدِينَ عَلَى ٱلۡقَٰعِدِينَ أَجۡرًا عَظِيمٗا ﴾
[النِّسَاء: 95]
﴿لا يستوي القاعدون من المؤمنين غير أولي الضرر والمجاهدون في سبيل الله﴾ [النِّسَاء: 95]
Abubakar Mahmood Jummi Masu zama* daga barin yaƙi daga muminai, wasun ma'abuta larura da masu jihadi a cikin hanyar Allah da dukiyoyinsu da rayukansu, ba su zama daidai. Allah Ya fifita masu jihadi da dukiyoyinsu da rayukansu a kan masu zama, ga daraja. Kuma dukansu Allah Ya yi musu alkawari da abu mai kyau.** Kuma Allah ya fifita masu jihadi a kan masu zama da lada mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Masu zama daga barin yaƙi daga muminai, wasun ma'abuta larura da masu jihadi a cikin hanyar Allah da dukiyoyinsu da rayukansu, ba su zama daidai. Allah Ya fifita masu jihadi da dukiyoyinsu da rayukansu a kan masu zama, ga daraja. Kuma dukansu Allah Ya yi musu alkawari da abu mai kyau. Kuma Allah ya fifita masu jihadi a kan masu zama da lada mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Mãsu zama daga barin yãƙi daga mũminai, wasun ma'abũta larũra da mãsu jihãdi a cikin hanyar Allah da dũkiyõyinsu da rãyukansu, bã su zama daidai. Allah Yã fĩfĩta mãsu jihãdi da dũkiyoyinsu da rãyukansu a kan mãsu zama, ga daraja. Kuma dukansu Allah Yã yi musu alkawari da abu mai kyau. Kuma Allah yã fĩfĩta mãsu jihãdi a kan mãsu zama da lãda mai girma |