Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 96 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿دَرَجَٰتٖ مِّنۡهُ وَمَغۡفِرَةٗ وَرَحۡمَةٗۚ وَكَانَ ٱللَّهُ غَفُورٗا رَّحِيمًا ﴾
[النِّسَاء: 96]
﴿درجات منه ومغفرة ورحمة وكان الله غفورا رحيما﴾ [النِّسَاء: 96]
Abubakar Mahmood Jummi Darajoji daga gare Shi da gafara da rahama. Kuma Allah Ya kasance Mai gafara ne, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Darajoji daga gare Shi da gafara da rahama. Kuma Allah Ya kasance Mai gafara ne, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Darajõji daga gare Shi da gãfara da rahama. Kuma Allah Yã kasance Mai gãfara ne, Mai jin ƙai |