Quran with Hausa translation - Surah Ghafir ayat 14 - غَافِر - Page - Juz 24
﴿فَٱدۡعُواْ ٱللَّهَ مُخۡلِصِينَ لَهُ ٱلدِّينَ وَلَوۡ كَرِهَ ٱلۡكَٰفِرُونَ ﴾
[غَافِر: 14]
﴿فادعوا الله مخلصين له الدين ولو كره الكافرون﴾ [غَافِر: 14]
Abubakar Mahmood Jummi Saboda haka ku kirayi Allah, kuna masu tsarkake addini a gare Shi, kuma ko da kafirai sun ƙi |
Abubakar Mahmoud Gumi Saboda haka ku kirayi Allah, kuna masu tsarkake addini a gare Shi, kuma ko da kafirai sun ƙi |
Abubakar Mahmoud Gumi Sabõda haka ku kirãyi Allah, kunã mãsu tsarkake addini a gare Shi, kuma kõ dã kãfirai sun ƙi |